2 Tar 6:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu fa, ya Allahna, ina roƙonka, ka buɗe idanunka, ka kasa kunnuwanka, ka saurari addu'ar da ake yi a wannan wuri.

2 Tar 6

2 Tar 6:32-41