2 Tar 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya juya, ya dudduba, ya sa wa dukan taron jama'ar Isra'ila albarka, dukansu kuwa suka tsaya.

2 Tar 6

2 Tar 6:1-7