2 Tar 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka ka kula da addu'ar bawanka da roƙe-roƙensa. Ya Ubangiji Allahna, ka kasa kunne ga kuka da addu'ar da bawanka yake yi a gabanka.

2 Tar 6

2 Tar 6:12-20