2 Tar 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sandunan akwatin dogaye ne ƙwarai, har ana ganin kawunansu a gaban Wuri Mafi Tsarki na can ciki. Amma daga waje ba a iya ganinsu. Suna a wannan wuri har yau.

2 Tar 5

2 Tar 5:1-14