2 Tar 4:6-19-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Ya girka kwatarniya a kusurwar kudu maso gabas daura da Haikalin.

17. Sarki ya yi zubinsu a filin Urdun tsakanin Sukkot da Zaretan a wuri mai yumɓu.

18. Haka Sulemanu ya yi kayayyakin nan da yawa ƙwarai, har ba a iya lissafin yawan nauyin tagullar da aka yi amfani da ita ba.

2 Tar 4