2 Tar 36:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehowahaz yana da shekara ashirin da uku sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi mulki a Urushalima wata uku.

2 Tar 36

2 Tar 36:1-4