2 Tar 36:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yi ta yi wa manzannin Allah ba'a, suka raina maganarsa, suka yi wa annabawansa ba'a, sai Ubangiji ya husata da jama'arsa don abin ya kai intaha.

2 Tar 36

2 Tar 36:8-23