2 Tar 36:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan manyan firistoci da sauran jama'a gaba ɗaya, sun zama marasa aminci ƙwarai suna aikata dukan abubuwan banƙyama da al'ummai suke yi. Suka ƙazantar da Haikalin Ubangiji wanda ya tsarkake a Urushalima.

2 Tar 36

2 Tar 36:11-18