2 Tar 36:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji Allahnsa. Bai nuna ladabi a gaban annabi Irmiya ba, wanda ya faɗa masa abin da Ubangiji ya ce.

2 Tar 36

2 Tar 36:6-16