2 Tar 35:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maharba suka harbi sarki Yosiya, sai ya ce wa barorinsa, “Ku ɗauke ni ku tafi da ni, gama an yi mini mummunan rauni.”

2 Tar 35

2 Tar 35:13-27