2 Tar 35:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan duka, sa'ad da Yosiya ya shirya Haikali, sai Neko Sarkin Masar, ya zo don ya yi yaƙi a Karkemish wadda take a Yufiretis, sai Yosiya ya fito don ya kara da shi.

2 Tar 35

2 Tar 35:11-21