2 Tar 35:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka fa aka shirya dukan hidimar Ubangiji a wannan rana, domin su kiyaye Idin Ƙetarewa, domin kuma su miƙa hadayu na ƙonawa a bisa bagaden Ubangiji, yadda Yosiya sarki ya umarta.

2 Tar 35

2 Tar 35:15-24