2 Tar 35:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka gasa ragon hadayar Idin Ƙetarewa bisa ga ka'idar, sai suka dafa tsarkakan hadayu a tukwane, da manyan tukwane, da kwanoni, nan da nan suka kai wa waɗanda ba firistoci ba.

2 Tar 35

2 Tar 35:8-20