2 Tar 35:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yanka ragon Idin Ƙetarewar. Sa'an nan firistoci suka karɓi jinin daga gare su, suka yayyafa, Lawiyawa kuma suka yi ta fiɗa.

2 Tar 35

2 Tar 35:2-17