2 Tar 35:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yosiya kuwa ya yi Idin Ƙetarewa ga Ubangiji a Urushalima. A rana ta goma sha huɗu ga wata na fari suka yanka ragon Idin Ƙetarewa.

2 Tar 35

2 Tar 35:1-4