2 Tar 34:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma sa dukan waɗanda suke a Urushalima da na Biliyaminu, su tsaya a kan wannan magana. Mazaunan Urushalima kuwa suka yi yadda alkawarin Allah ya ce, wato Allah na kakanninsu.

2 Tar 34

2 Tar 34:31-33