2 Tar 34:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake sun bar bina suka ƙona turare ga gumaka domin su sa ni in yi fushi da dukan ayyukan hannuwansu, saboda haka zan yi fushi da wannan wuri, ba kuwa zan huce ba.’

2 Tar 34

2 Tar 34:15-31