2 Tar 34:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji, yana bin al'amuran da kakansa Dawuda ya yi, bai kauce dama ko hagu ba.

2 Tar 34

2 Tar 34:1-11