2 Tar 34:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shafan kuma ya kai wa sarki littafin, sa'an nan ya faɗa wa sarki cewa, “Dukan abin da aka sa barorinka su yi suna yi.

2 Tar 34

2 Tar 34:15-23