2 Tar 33:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ya sāke giggina masujadai waɗanda Hezekiya, tsohonsa, ya rurrushe. Ya kakkafa bagadai don Ba'al, ya kuma yi Ashtarot. Ya yi sujada ga dukan rundunar sama, ya bauta musu.

2 Tar 33

2 Tar 33:1-5