2 Tar 33:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar ƙasar kuwa suka karkashe dukan waɗanda suka yi wa sarki Amon maƙarƙashiyar, suka naɗa Yosiya, ɗansa, ya gāji gadon sarautarsa.

2 Tar 33

2 Tar 33:19-25