2 Tar 33:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ma ya aikata mugunta a gaban Ubangiji yadda Manassa, tsohonsa, ya yi. Amon ya miƙa hadaya ga dukan siffofin da tsohonsa, Manassa, ya yi ya bauta musu.

2 Tar 33

2 Tar 33:20-25