2 Tar 33:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma komar da bagaden Ubangiji, ya miƙa hadayu na salama da na godiya, ya kuma umarci Yahuza ta bauta wa Ubangiji Allah na Isra'ila.

2 Tar 33

2 Tar 33:13-25