2 Tar 33:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya yi addu'a gare shi, Allah ya karɓi roƙonsa da hurwarsa, ya sāke komar da shi Urushalima da mulkinsa. Sa'an nan ne Manassa ya sani Ubangiji shi ne Allah.

2 Tar 33

2 Tar 33:9-18