2 Tar 32:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka mutane da yawa suka taru suka daddatse dukan maɓuɓɓugai da rafuffuka da suke gudu cikin ƙasar, suna cewa, “Bari mu hana sarakunan Assuriya samun ruwa idan sun iso Urushalima.”

2 Tar 32

2 Tar 32:1-14