2 Tar 32:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Hezekiya bai nuna godiya a kan amfanin da ya samu ba, saboda girmankai. Saboda haka hasala ta auka kansa, da kan Yahuza da Urushalima.

2 Tar 32

2 Tar 32:23-29