2 Tar 32:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka Ubangiji ya ceci Hezekiya da mazaunan Urushalima daga hannun Sennakerib Sarkin Assuriya, daga kuma hannun dukan maƙiyansa, ya hutar da su ta kowace fuska.

2 Tar 32

2 Tar 32:14-23