2 Tar 31:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan da aka baza labarin umarnin ko'ina, sai jama'ar Isra'ila suka ba da nunan fari na hatsinsu, da ruwan inabi, da mai, da zuma, da amfanin gona duka, suka kuma kawo zaka mai yawa ta kowane irin abu.

2 Tar 31

2 Tar 31:2-12