2 Tar 31:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya kuma ya raba firistoci da Lawiyawa kashi kashi, ko wanne da hidimarsa, firistoci da Lawiyawa, don hadayu na ƙonawa da na salama, su yi hidima a ƙofofin Ubangiji, don su yi godiya da yabo.

2 Tar 31

2 Tar 31:1-7