2 Tar 31:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kore kuwa ɗan Imna Balawe, mai tsaron ƙofar gabas, yake lura da hadayu na yardar rai ga Allah, don ya karkasa bayarwar da aka keɓe domin Ubangiji da hadayu mafi tsarki.

2 Tar 31

2 Tar 31:9-21