2 Tar 31:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aminci suka kawo sadakokinsu, ta zaka da ta keɓaɓɓun abubuwa. Babban shugaban da yake lura da su kuwa, shi ne Konaniya, Balawe, da Shimai ɗan'uwansa, shi ne na biyu,

2 Tar 31

2 Tar 31:3-18