2 Tar 30:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada fa ku zama kamar kakanninku ko 'yan'uwanku, marasa bangaskiya ga Ubangiji Allah na kakanninsu, saboda haka ya maishe su kufai kamar yadda kuka gani.

2 Tar 30

2 Tar 30:4-10