2 Tar 30:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan taron Yahuza, da firistoci, da Lawiyawa, da dukan taron jama'a da suka zo daga Isra'ila, da baƙi waɗanda suka zo daga ƙasar Isra'ila, da baƙin da suka zauna a Yahuza, suka yi murna.

2 Tar 30

2 Tar 30:16-27