2 Tar 30:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ikon Allah kuma yana kan Yahuza, ya ba su zuciya ɗaya ta su yi abin da sarki da sarakunansa suka umarta bisa ga maganar Ubangiji.

2 Tar 30

2 Tar 30:11-14