2 Tar 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi ginshiƙai biyu domin ƙofar Haikalin, tsayinsu kamu talatin da biyar ne, ya yi wa ginshiƙan dajiya, tsayin kowace dajiya kamu biyar ne.

2 Tar 3

2 Tar 3:5-17