2 Tar 29:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jimillar hadayu na ƙonawa waɗanda taron suka kawo, su ne bijimai saba'in, da raguna ɗari, da 'yan raguna ɗari biyu, waɗannan duka kuwa don hadaya ne ta ƙonawa ga Ubangiji.

2 Tar 29

2 Tar 29:26-34