2 Tar 29:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki Hezekiya tare da sarakunansa, suka faɗa wa Lawiyawa su yi ta raira yabo ga Ubangiji da kalmomin Dawuda, da na Asaf maigani. Da murna suka raira yabo, suka sunkuya suka yi sujada.

2 Tar 29

2 Tar 29:25-35