2 Tar 29:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan taron suka yi sujada, mawaƙa suna ta raira waƙa, masu ƙahoni suka yi ta busa. Aka yi ta yin haka har lokacin da aka gama miƙa hadayar ƙonawa.

2 Tar 29

2 Tar 29:22-30