2 Tar 29:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firistocin suka yanka su suka tsarkake bagaden da jinin bunsuran, don a yi kafara saboda dukan Isra'ila. Gama sarki ya umarta a yi hadaya ta ƙonawa da hadaya don zunubi saboda dukan Isra'ila.

2 Tar 29

2 Tar 29:16-32