2 Tar 29:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan kayayyakin da sarki Ahaz ya lalatar a zamaninsa, sa'ad da ya zama marar aminci, mun shirya su mun tsarkake su, suna nan a gaban bagaden Ubangiji.”

2 Tar 29

2 Tar 29:8-29