2 Tar 29:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta fari a watan ɗaya suka fara aikin tsarkakewar. A rana ta takwas ga watan suka kai shirayin Ubangiji da aikin, kwana takwas suka ɗauka domin tsabtace Haikalin Ubangiji, a ranar sha shida ga watan ɗaya suka gama.

2 Tar 29

2 Tar 29:12-14-26