2 Tar 29:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tattara 'yan'uwansu maza, suka tsarkake kansu, suka shiga bisa ga umarnin sarki, bisa ga maganar Ubangiji domin su tsabtace Haikalin Ubangiji.

2 Tar 29

2 Tar 29:8-16