2 Tar 29:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu na yi niyya a zuciyata in yi alkawari da Ubangiji Allah na Isra'ila, domin ya huce daga zafin fushin da yake yi da mu.

2 Tar 29

2 Tar 29:3-11