2 Tar 28:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka ma ya ƙona turare a kwarin ɗan Hinnom, ya ƙone 'ya'yansa maza bisa ga ƙazantattun al'adun al'ummai, waɗanda Ubangiji ya kore su daga gaban mutanen Isra'ila.

2 Tar 28

2 Tar 28:1-13