2 Tar 28:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ahaz kuma ya tattara tasoshi da tukwane na Haikalin Ubangiji, ya farfashe su. Ya kuma kukkulle ƙofofin Haikalin Ubangiji, ya gina wa kansa bagadai a kowane lungu na Urushalima.

2 Tar 28

2 Tar 28:19-27