2 Tar 28:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ƙasƙantar da Yahuza, saboda Ahaz Sarkin Yahuza ya yi ganganci a Yahuza, ya zama marar aminci ga Ubangiji.

2 Tar 28

2 Tar 28:13-21