2 Tar 28:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka sai sojoji suka bar waɗanda suka kamo daga wurin yaƙi, da ganima a gaban sarakuna da dukan taron.

2 Tar 28

2 Tar 28:11-15