2 Tar 28:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuwa kuna niyya ku mai da jama'ar Yahuza da ta Urushalima su zama bayinku mata da maza. Ashe, ku kanku ba ku da waɗansu zunuban da kuka yi wa Ubangiji Allahnku?

2 Tar 28

2 Tar 28:3-20