2 Tar 27:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma gina birane a ƙasar tuddai ta Yahuza, da kagara, da hasumiya a tuddai masu kuramu.

2 Tar 27

2 Tar 27:3-8