2 Tar 26:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka kuma, Azariya ya gina hasumiyai a Urushalima a Ƙofar Kusurwa, da Ƙofar Kwari, da kan kusurwa, ya kuma yi musu kagara.

2 Tar 26

2 Tar 26:3-18